Initial Commit

This commit is contained in:
prnewell 2021-05-28 11:51:50 -04:00
parent d6c520071f
commit 1525968a01
11219 changed files with 49893 additions and 0 deletions

3
1ch/01/08.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene ya fara zama mai nasara a duniya?
Nimrod ɗan Kush, ne mai nasara na fari a duniya.

3
1ch/01/17.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene dalilin suna ɗaya daga cikin sunayen yayan Eba Peleg?
A lokacin ne duniya ta rabu

3
1ch/01/43.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wace ƙasa ce ke da sarakuna kafin sarakuna su fara mulki a Israila?
Ƙasar Edom ne sarakuna suke kafin aka fara mulkin Israila.

3
1ch/02/03.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ya ya faru da Er, ɗan farkon Yahudah?
Yana da mugunta a idon Yahweh, shi yasa Yahweh ya kashe shi.

3
1ch/02/05.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ta yaya ne Akar ya kawo wa Israila damuwa?
Ya je ya saci abin da aka keɓe wa Allah.

3
1ch/02/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene ɗan Jesse na bakwai?
Dauda ne ɗan Jesse na bakwai?

3
1ch/03/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Shekara nawa Dauda yayi mulki a matsayin sarki a Yerusalem?
Ya yi mulkin na Shekara talatin da Uku a matsayin sarki a Yerusalem.

3
1ch/03/15.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene sarki na Karshe a Israila?
Zedekiya ne Sarki na karshe a Israila.

7
1ch/04/09.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene Yabez addu'a ga Allah na Israila?
Ya yi addu'a ga Allah ce wa ya yi masa albarka, ya faɗaɗa ƙasar sa, ya kuma kare shi daga cuta saboda ba sai ya jumre wa wahala ba.
# Ko an amsa addu'ar Yabez?
I, Allah ya amsa masa addu'ar sa.

3
1ch/04/27.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene yasa Iyalin Ahimei da na yan'uwansa suka ƙi ƙaruwa sosai amma mutanen yahuza suka yi?
Yan'uwansa basu da ƴaƴa da yawa.

3
1ch/04/39.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene yasa ya'yan Shimei suka je ta Gedor a gabashin ƙwarin ƙasar?
Suna neman gurin kiwon dabbobinsu, kuma sun kuma sami gurin kiwo mai kyau a yalwace a can.

7
1ch/05/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene dalilin da yasa aka bada gadon haihuwar Ru'ubainu wa ɗan'uwansa Yusuf?
An ba da gadon haihuwarsa wa dan'uwansa Yusuf, ɗan Israila, saboda Ru'ubainu ya haramta babbar kujerar Ubansa.
# Daga wane ɗa na Israila ne shugaba zai zo?
Shugaba zai fito daga ɗan Israila, Yahuza.

3
1ch/05/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ya faru da Beerah, ɗan Ba'al?
Sarkin Assyriya ne ya kai shi gudun hijira.

3
1ch/05/18.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Horarrun sojoji nawa ne Rubenawa, Gadawa, da kuma rabin ƙabilar Manasse ke da su?
Su na da horarrun sojoji arbain da huɗu na yaƙi, waɗanda suke dauka garkuwa da takobi, da kuma masu jan baka.

7
1ch/05/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Me yasa aka ci Hagrawa da yaƙi?
An ci su da yaƙi saboda Israila sun yi kuka ga Alllah sun kuma dogara ga Allah, Allah kuma ya amsa masu.
# Har tsawon wane lokacine Israilawa suka zauna a ƙasar da suka karɓa daga Hagrawa?
Sun zauna a nan har zuwa lokacin bautar su.

3
1ch/05/23.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A ina ne rabin ƙabilar Manasse su ke zama da iyalansu?
Su na zaune a ƙasar Bashan.

3
1ch/05/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Saboda ƙabilar Rubenawa, Gadawa, da rabin ƙabilar Manasse basu dogara ga Allah ba, menene ya yi masu?
Allah zuga sarkin Asiriya, kuma waɗannan ƙabilun bauta a Asiriya.

3
1ch/06/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ga wanene Yahweh ya kai Yahuda da Yerusalem bauta?
Ya kai Yahuda da Yerusalem ga Nebukadnezza sarkin Babila.

7
1ch/06/31.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene aikin mutanen da Dauda ya sa bisa hidimar waƙa?
Za su yi hidimar waƙa a gaban mazaunin
# Wanene ya gina gidan Yahweh Yerusalem?
sule'manu ne ya gina gidan Yahweh

3
1ch/06/48.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wace al'umma ce aka ba aikin hidimar Haikalin?
Lebiyawa ne akaba hidimar aikin

3
1ch/06/49.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wace kafara ce ta hadaya, da Haruna da yayansa yakamata su bayar?
Yakamata su bayar da hadaya su akan bagade don ƙonawa .

3
1ch/06/63.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A ina ne Leviyawa suke zaune saboda ba'a basu wurin zama ba na musanman kamar yadda aka yi wa sauran ƙabilu?
An jefa ƙuri'a ne har aka samar laiyawa birni da ƙasar ta kiyo a ƙabilar Yahuda, Simiyon,da kuma ta Benyamin.

3
1ch/07/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Waɗanne irin maza 'ya'yan Tola?
Suna da karfi da kuma kuzari.

3
1ch/07/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Mutum nawa ne mayaƙa a ƙabilar Issaƙa?
ƙabilar Issaƙa suna da mayaƙa 87,000.

3
1ch/07/06.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A kan menene aka san 'ya'yan Bela?
An san su a kan Jarumawa ne sune kuma ainahin ƙabila.

3
1ch/07/14.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene ya haifi Manasa ɗa namiji mai suna Asriel.
Kwakwarar Manasa ce ta haifa mas ɗa namiji sunan ɗan Asriel.

3
1ch/07/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene dalilin dayasa Ifraim ya bukatar ta'aziya daga dan'uwan sa ke a okacin da ya ke makoki?
Ifraim ya buƙaci ta'aziya daga dan'uwansa, saboda mutanen Gat sun kashe masa 'ya'yansa Ezer da Elead a lokacin da suka je satar dabbobi.

3
1ch/07/23.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ya sa Efraim ya sa wa ɗansa suna Beriah?
Ifraim ya sa ma dansa suna Beriah saboda mumunan abu ya zo gidansa.

3
1ch/07/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene dan Nun?
Yoshuwa ne dan Nun.

3
1ch/07/28.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A ina ne mazaunin Yoshuwa da iyalansa da kuma duk abin da yake da shi?
Dukkan abin da yake dashi da kuma mazaunin sa ya na a betel inda garuruuwa suka kewaye su.

3
1ch/07/39.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ingancin jikokin Asha?
Jikokin Asha na ainahin da kuma asalin kabila, shuwagabanin iyali, babbancin maza, maza masu faɗa, sa'anan shugaba a cikin shugabani.

3
1ch/08/06.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene aka tilasta wa 'ya'yan Ehud su yi?
An tilastawa wa yayan Ehud su gusa zuwa Manahat.

3
1ch/08/12.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene 'ya'yan Elpaal suka kora waje?
'Ya'yan sa sun kori mazaunan Gat.

3
1ch/08/26.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A ina ne 'yayan Yeroham ke zama?
Suna zama a Urshalima.

7
1ch/08/32.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Ina ne Miklot da iyalinsa ke zama?
Miklot da iyalinsa na zama a Yerusalem
# Wanene mahaifin Saul?
Kish ne mahaifin Saul.

3
1ch/08/38.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A kan menene aka san 'ya'yan Ulam, waddanda sune jikokin Billiyaminu?
Am san 'ya'yan Ulam a kan mayaƙa ne da kuma maharba.

11
1ch/09/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# A ina ne aka rubuta asalin Israilawa?
An rubuta tarihin Israilawa a cikin litafin sarakuna Israila.
# Menene dalilin da yasa aka kai yahuza bauta a Babila?
An kai yahuza bauta a Babila saboda zunuba su.
# Waɗɗanne mutane ne suka fara zama a biranen su?
Wadanda suka fara zama a biranen su sune wadansu Israilawa, firistoci, Laviyawa da kuma masu hidimar haikali.

3
1ch/09/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Da menene aka san Azariya?
An san Azariya firist ne wanda ya ke dauke da nauyin gidan Ubangiji.

3
1ch/09/12.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Da menene aka san 'yan'uwan Adaiah da Maasai da shi?
An san su da ƙoƙarin aiki a gidan Allah.

7
1ch/09/17.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# A lokacin da ya wuce wane aikin ne masu tsaron kofa ke yi?
Masu tsaron kofar a lokacin da ya wuce waddanda ke daga gabas a wajen sansanin jikokin lavi ne
# Menene aikin ƙabilar Korah?
Ƙabilar Korah suna tsaron aikin haikali, da kuma inda Yahwweh yake zama.

3
1ch/09/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene aikin Zakariya da kuma 'ya'yan Meshelemiya?
Zakariya mai tsaron kofar shiga haikkali ne da kuma da wurin ganawa.

3
1ch/09/22.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene masu tsaron kofofin da yayan su, waɗanda Dauda da Samaila suka sa a matsayinsu a kan yarda, suka yi wa Israila?
Matsaran kofofin da yaran su , sun tare gidan Yahweh, da kuma haikali.

3
1ch/09/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ta yaya ne shuwagabannin masu tsaron kofofin su ka gudanar da aikin da aka basu na tsare ɗakuna da ma'ajin gidan Allah?
Shuwagabanin guda huɗu na matsaran Kofofin suna kashe daren sun a wurin aikin su a kewaye da gidan Allah sa'anan su buɗe kowace ra da safe.

3
1ch/09/28.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ainahin aikin da aka ba Leviyawa?
Waɗansu daga cikin laviyawan aka ba nauyin kayan aikin haikali waɗansu kuma aka ba nauyin kula da wuri mai-tsarki da gari mai labki da ruwan anab da mai da luban da kuma kayan yaji.

3
1ch/09/30.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wane aiki ne aka ba mutanen Kohat?
A n ba mutanen Kohat nauyin shirya gurasa da za a gabatar kowace asabar?

3
1ch/09/33.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene dalilin da yasa mawaƙa dashugabanin gidan lawiyawa suke zama a cikin ɗakunan da ke a cikin haikali bayan akwai sauran ayyuka?
Mawaƙan da shugabannin gidan Laviyawa na zama a cikin ɗakunan da ke cikin haikalin saboda suna yin aikinsu kuliyomin ne.

3
1ch/10/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ya faru da 'ya'yan saul a kan dutsen Giboa?
filistiyawa ne suka kora 'ya'yan saul suka kuma kashe su.

3
1ch/10/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Me yasa Saul ya ce ma mai daukar makamansa ya sassare shi da takobin sa?
Saul yana so mai daukar makamansa ya sassare shi saboda kada marasa kaciyarna su yi masa ba'a.

3
1ch/10/05.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene mai daukar makaman saul ya yi?
Da maimdaukar makaman saul yaga saul ya mutu shi ma sa ya faɗi ka tasa takobin.

3
1ch/10/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene mutanen Israila suka ce za su yi alokacin da suka ga jaruman sun gudu da kuma saul da yayan sa sun mutu?
Sun gudu suka bar Biranen su, su ka bar filistiyawa suka zo suka zuana tare da su.

3
1ch/10/09.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Filistiyawa suka yi da gangar jikin saul?
Filistiyawan tuɓe shi suka sa kayan yaƙin sa a haikalin Allahnsu suka kuma kafa kan sa a gidan Dagon.

3
1ch/10/11.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene mutane Yabesh Gilead suka yi da gangar jikin saul da yayan sa?
Sun dauki ganar jikin sau da na yaayan sa suka kawo su a Yabesh su bine ƙasusuwan su karkashi itacen oak

3
1ch/10/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene dalilin mutuwar Saul?
Dalilin mutuwa saul shine saboda rashin gaskiya da kuma rashin neman Izni daga Yahweh, amma ya je neman shawara daga wani can dake magana da matattu.

3
1ch/11/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene yasa duka Israila suke so su naɗa Dauda sarkin Israila?
Sun ce Dauda ne ƙashin su da kum Naman jikin su, a lokacin da saul ya ke sarki kaine ka bishe da su, Yahweh ta wurin sama'ila ya ce Dauda ne zai yi mulki akan Israila.

3
1ch/11/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ta yaya ne Yoab ya zama shugaba yan yaƙin Israila?
Dauda ya ce duk wanda ya fara bugun Yebusawa , shine zai zama shugaba, sai kuma Yoab ne ya fara bugun su.

3
1ch/11/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene dalilin da yasa Dauda ke ƙara ƙasaita bayan zamansa a birnin Dauda?
Dauda ya ci gaba da ƙasaita saboda Yahweh mai runduna na tare da shi.

3
1ch/11/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene aka san Yashobeam da shi?
Yashobeam ya kashe mutum ɗari uku a wani lokaci.

3
1ch/11/12.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene sunan da Eleaza dan Ahohi yayi?
Bayan da jaruman Israila suka gudu, Eleaza ɗan Ahohi ya tsaya tsakiyar filin yaƙin ya karkashe filistiyawan.

3
1ch/11/15.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Dauda ya roƙa?
Dauda na buƙatar ruwa don ya sha daga rigiyar ta kusa da ƙofar bethlehem.

7
1ch/11/18.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene manyan Jarumawan Dauda suka yi don cin ma burin Dauda?
Mayan jarumawan uku sun kutsa cikin jarumawan filistiyawa suka ɗebo masa ruwa daga cikin rigiyar ta kusa da betlehem suka kawo masa.
# Menene yasa Dauda ya ƙi shan ruwan da jarumawan suka debo masa daga rigiyar da a baitalami lokacin cin da suka kasadar da kasu don su samo masa ruwan?
Saboda kasadar da waɗan nan kasadar da jaruman nan uku suka yi.

3
1ch/11/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wane irin suna ne Abishai, ɗanuwan Yoab yayi?
Abiashai shugaba akan mayan jarumawa uku ya kuma kashe mutm dari uku da mashinsa.

3
1ch/11/22.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wane suna ne Benaiya, ɗan Yehoiada ya yi?
Benaiya jarumi ne wanda ya kashe zaki a lokacin da a ka yi ƙanƙara ya kuma kashe wani bamasare ta wajen ƙwace mashinsa ya kuma kashe da mashin.

3
1ch/11/24.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wane aiki ne Dauda ya ba ma Benaiya?
Benaiya ɗauke shi da kima sosai, har da ya ba shi ikon zama mai tsaron sa.

3
1ch/11/26.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene daga cikin Jarumawan ne ɗan'uwan Yoab?
Asahel ne jarumin dan'uwan Yoab.

3
1ch/12/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene baiwar manyan jarumawan nan da suka zo wurin Dauda a lokacin da bashi tare da saul?
Manyan Jaruman nan mutanen Bilyaminu ne waddanda ke anfani da hanun dama da na hagu wajen zame duwatsu da kuma halba Kwari da baka.

3
1ch/12/08.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene ya razana mutanen Gad da suka shiga tare da Dauda a wurin kagaran nan a cikin Jeji?
Mutanen Gad horanrun yan yaƙi ne waddan suka iya garkuwa mashi fuskokinsu sai kace na zakuna, da saurin gudu kamar batsayar duwatsu.

3
1ch/12/14.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene mutanen Gad suka cin mawa a lokacin da aka ba Israilawa ƙasar?
Yayan Gad ba ketare Urdun ƙaɗai sukai ba bayan ya cika har takinba amma sun kori duk wanda ke kusa da kwarin.

3
1ch/12/16.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wane kashedi ne Dauda yaba mutanen Bilyaminu da kuma Yahuza alokacin da suka zo wurin kagara sa?
Dauda ya faɗa masu cewa zasu iya shiga idan sunzo da salama ne, amma idan sun zo don cin amanasa ne ga makiyen sa, to za gaya wa Allah ya tsawa ta musu tunda ba yi wani lafi ba.

3
1ch/12/18.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene amsar da Amasai ga Dauda?
Amasai ya ce wa Dauda mu duka na kune sa'anan da salama kaɗai don duk wanda ya taikaki Dauda don Allahnsa ya na taimakon sa.

3
1ch/12/19.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Me yasa filistiyawa suka kori Dauda a lokacin da Dauda ya faɗa masu da yaƙi akan saul?
Filistiyawan na tsoron cewa zai dawo asu tare da saul kuma suna tsoron rasa rayukan su.

3
1ch/12/21.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ta yaya ne mutanen manasa waddanda suka zama shuwagabanni a cikin mayaƙan Dauda suka taimake shi?
Mutanen Manassa masu yaƙi ne waɗanda suka taimaki Dauda ta wajen yaƙi taron mahara.

3
1ch/12/23.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene yasa dukan yan yaƙi suka zo wurin Dauda a Hebron?
Sun zo wurin sa ne a Hibron don su tamake shi ne don ya karbi mukin daga wurin sarki saul wanda wannan shine nufin Yahweh.

3
1ch/12/26.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene aka san Zadok da shi?
Zadok matashi ne da kuma karfi da kwazo.

3
1ch/12/32.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# A kan menene aka san shuwagabani ɗari biyu daga Issaƙa?
An san shuwagabani ɗari biyu daga Issaƙa da sanin lokaci da kuma abinda Israila za su yi.

7
1ch/12/38.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene ya sa dukan sojojin Israila su ka zo Hibron?
Sun zo Hebron don da cikaken nufin su maida Dauda sarkinsu.
# A ina ne sojojin Israila suka sami ishasshen abinci da ruwa domin su iya ci da sha na kwana uku don bukin murnar zaman Dauda sarkin Israila?
'Yan'uwan sojojin Israila sun aika duka waɗannan tanajin tare da su.

7
1ch/13/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Wanene ya shawarta kafin ya iya wa mutanen magana?
Ya yi shawara da shuwagabannin shugabanin Israila.
# Menene yasa tarom mutanen suka yarda za su saurare Dauda, ya aika da sakp ko ina a Israila suka kuwa shigs tare da Dauda u ka dawo da akwatin alkawari a Israila?
Taron mutanen suka yarda da wannan zancen saboda su sun ga suna da gaskiya a idon mutane.

3
1ch/13/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Dauda da dukan Israila suka yi as lokacin da suka ɗauko akwatin alkawari daga gida Abinadab?
Dauda da dukan Israila sunyi bikin a gaban Allah da dukan karfin su.

7
1ch/13/09.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene Yahweh ya yi a lokacin da Uzza ya miƙa hannu don ya tare akawatin alkawarin a lokacin da akwatin alkawarin ya yi kamar zai faɗi?
Fushin Yahweh ya ƙuna akan Uzzah sa'anan Yahweh ya kashe shi.
# Menene yasa Dauda fushi da Yahweh?
Dauda ya fushi saboda Yahweh ya buga Uzzah.

7
1ch/13/12.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# A ina Dauda ya ajiye akwatin alkawarin a lokacin da ya ji tsoron Allah?
Dauda ya kai akwatin alkawarin Allah zuwa gidan Obededom Gittite.
# Menene Yahweh ya yi wa gidan Obededom?
Yahweh ya albarkaci gida Obededom da duka abin da yake da shi.

3
1ch/14/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Dauda ya sani a kan Hiram, lokacin da sarkin Tyre ya aika saƙo, cidar, madgina,da masassƙa domin su gina ma Dauda gida?
Dauda ya sani hakika Yahweh ya kafa mulkin sa a kan Israila.

3
1ch/14/03.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene sakamakon Dauda a lokacin da ya ɗauki fiye da mace ɗaya daga Urshalima?
Dauda ya zama uban yara maza da mata.

3
1ch/14/08.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Dauda ya ce zai yi bayan ya ji filistiyawa na neman sa?
Ya fita neman filistiyawan.

7
1ch/14/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene ansar da Yahweh ya ba Dauda alokacin Dauda ya yi tanbaya ko zai iya faɗa wa filistiyawa?
Yahweh ya ce masa ka faɗa masu don hakika ya bada su a hannun Dauda.
# Menene Dauda umurta a yi ma duka Allolin da filistiyawa suka bari?
Dauda ya bada umurni da cewa a ƙone Allohlin da filistiyawa suka bari.

3
1ch/14/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Daga ina ne Allah ya ce wa Dauda ya faɗa wa filistiyawa a lokacin da suka kewaye kwarin?
Allah ya ce ma Dauda ce wa ya zagaye filistiyawa ta daga bayansu sai su shigo ma su ta kan itatuwa.

7
1ch/14/15.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Wane motsi ne Dauda zai ji kafin ya faɗa wa filistiyawa da karfi?
Dauda zai ji motsi a cikin a cikin itatuwan da Iska ke kaɗawa.
# Menene Yahweh ya saa mutane suka yi da suka ji darajar Dauda?
Yahweh ya sa dukkan al'ummai suka ji tsoron sa.

7
1ch/15/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Su wanene kaɗai Dauda yace Yahweh ya zaɓa cewa sune zasu iya daukar akwatin alkawarin?
Leviyawa ne kaɗai Yahweh ya zaɓa su dauki akwatin alkawarin.
# A kan menene aDauda ya tara duka Israila a Urshalima?
Dauda ya tara dukan su don a fitar d akwatin alkawarin Yahweh zuwa wurin da ya shirya ma akwatin alƙawarin.

3
1ch/15/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Su wanene Dauda ya tara don kawo Akwatin alƙawarin waje?
Dauda ya tara iyalin Haruna da Leviyawa.

3
1ch/15/11.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene shugabannin iyalin levi da yan'uwnsaza su yi don su iya fito ds skwatin alkawarin don su shirya shi wurin da Dauda ya shirya ?
Sun tsaya a ware don su iya kawo akwatin alkawarin Yahweh.

7
1ch/15/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Don menene firistocin da kuma leviyawa su ka tsarkake kansu?
Sun tsarkake kansu don su dauko akwatin alƙawarin Yahweh, Allahn Israila.
# Daga wanene Musa ya sami dokokin daukar akwatin alƙawarin akan kafaɗar Leviyawa da dogayen itace?
Dokokin daukar akwatin alƙawarin an same su daga Yahweh.

3
1ch/15/16.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene Dauda ya ɗora ma nauyin sanya mawaƙa?
Dauda ya ɗora ma nauyin sanya mawaƙa ga shugabannin Leviyawa?

3
1ch/15/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene ya taimaki Laviyawan da suka dauko akwatin alƙawarin Yahweh?
Allah ne ya taimake Laviyawan suka dauko akwatin alƙawarin.

7
1ch/15/27.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Tare da menene Dauda ya rufa kuma menene ya ƙara a kai.
Dauda ya rufe kansa da kayan farin zaren lnin sa'anan kuma ya sa Linin efod.
# Wanane suka fita da akwatin alkawarin lafiya ana bmurna ana tsalle, ana busa, da goge da amo mai karfi na molaye?
Dukka Israila suka fitar da akwatin alƙawarin.

3
1ch/15/29.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene Mikal ta gane Dauda ke yi har da ta ƙi jininsa har zuciyar ta?
Mikal ta ga sarki Dauda na rawa ya na murna.

7
1ch/16/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene Israilawa suka ba ma Allah bayan sun sa akwatin alkawarin a wuri da Dauda ya shirya?
Sun bada Hadayar ƙonawa da kuma hadayyu na salama?
# Menene Dauda ya ba kowa iyali daya gama samasu albarka acikin suna Yahweh?
Dauda ya raba musu gurasa, nama, da kuma dunƙulen zabibi.

3
1ch/16/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene aka sa su Leviyawan sun yi tunda suna yin hidima a gaban akwatin alƙawarin?
Leviyawa zasu gode, su daukaka, su yabe wa Yahweh Allahn Israila.

7
1ch/16/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Menene aka sa Assaph da dan'uwansa su yi?
Ansa su ne don su rera wakar shaidar godiya?
# Menene mutane za su ce akan wakar da Assaph ya raira wa dan'uwansa?
Za su yi magana akan mayan ayukan da Yahweh yayi.

3
1ch/16/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Wanene mutanen yakamata su yin tinƙaho ya kuma kamata su ne ma?
Mutanen za su yi tinƙaho da kuma neman Yahweh

3
1ch/16/12.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Menene zuriya Israila, zaɓaɓiyar Yahweh , ya kamata su tuna akan Yahweh Allahn su?
Ya kamata su tuna mayan abubuwan da Yahweh ya yi, da mu'ujizai da kuma umurmin daga bakin sa.

7
1ch/16/15.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Wane abu ne Yahweh da ya yi da Abraham wanda Israilawa yakamata su riƙe a zuciyar su har Abada?
Ya yi alkawari da Abraham, ya kuma kamata Israilawa su riƙe alkawarin Yahweh a zuciyar su.
# Menene Yahweh ya alkawarta zai ba mutanen sa a tsayin gadon su?
Yahweh ya alkawarta cewa zai basu ƙasar kan'ana.

3
1ch/16/19.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ta yaya ne Yahweh ya kare Israilawa a lokacin da suke nan yan kaɗan lokacin da suke zuwa daga wannan mulkin zuwa wan can?
Bi bar wani ya kware su ba.

Some files were not shown because too many files have changed in this diff Show More