ha_tq/1ch/09/25.md

266 B

Ta yaya ne shuwagabannin masu tsaron kofofin su ka gudanar da aikin da aka basu na tsare ɗakuna da ma'ajin gidan Allah?

Shuwagabanin guda huɗu na matsaran Kofofin suna kashe daren sun a wurin aikin su a kewaye da gidan Allah sa'anan su buɗe kowace ra da safe.