ha_tq/1ch/05/20.md

274 B

Me yasa aka ci Hagrawa da yaƙi?

An ci su da yaƙi saboda Israila sun yi kuka ga Alllah sun kuma dogara ga Allah, Allah kuma ya amsa masu.

Har tsawon wane lokacine Israilawa suka zauna a ƙasar da suka karɓa daga Hagrawa?

Sun zauna a nan har zuwa lokacin bautar su.