ha_tq/1ch/07/20.md

236 B

Menene dalilin dayasa Ifraim ya bukatar ta'aziya daga dan'uwan sa ke a okacin da ya ke makoki?

Ifraim ya buƙaci ta'aziya daga dan'uwansa, saboda mutanen Gat sun kashe masa 'ya'yansa Ezer da Elead a lokacin da suka je satar dabbobi.