ha_tq/1ch/11/12.md

153 B

Menene sunan da Eleaza dan Ahohi yayi?

Bayan da jaruman Israila suka gudu, Eleaza ɗan Ahohi ya tsaya tsakiyar filin yaƙin ya karkashe filistiyawan.