ha_tq/1ch/06/63.md

226 B

A ina ne Leviyawa suke zaune saboda ba'a basu wurin zama ba na musanman kamar yadda aka yi wa sauran ƙabilu?

An jefa ƙuri'a ne har aka samar laiyawa birni da ƙasar ta kiyo a ƙabilar Yahuda, Simiyon,da kuma ta Benyamin.