ha_tq/1ch/05/01.md

286 B

Menene dalilin da yasa aka bada gadon haihuwar Ru'ubainu wa ɗan'uwansa Yusuf?

An ba da gadon haihuwarsa wa dan'uwansa Yusuf, ɗan Israila, saboda Ru'ubainu ya haramta babbar kujerar Ubansa.

Daga wane ɗa na Israila ne shugaba zai zo?

Shugaba zai fito daga ɗan Israila, Yahuza.