# Menene dalilin da yasa aka bada gadon haihuwar Ru'ubainu wa ɗan'uwansa Yusuf? An ba da gadon haihuwarsa wa dan'uwansa Yusuf, ɗan Israila, saboda Ru'ubainu ya haramta babbar kujerar Ubansa. # Daga wane ɗa na Israila ne shugaba zai zo? Shugaba zai fito daga ɗan Israila, Yahuza.