ha_tq/1ch/12/18.md

162 B

Menene amsar da Amasai ga Dauda?

Amasai ya ce wa Dauda mu duka na kune sa'anan da salama kaɗai don duk wanda ya taikaki Dauda don Allahnsa ya na taimakon sa.