ha_tq/1ch/11/07.md

151 B

Menene dalilin da yasa Dauda ke ƙara ƙasaita bayan zamansa a birnin Dauda?

Dauda ya ci gaba da ƙasaita saboda Yahweh mai runduna na tare da shi.