ha_tq/1ch/16/07.md

212 B

Menene aka sa Assaph da dan'uwansa su yi?

Ansa su ne don su rera wakar shaidar godiya?

Menene mutane za su ce akan wakar da Assaph ya raira wa dan'uwansa?

Za su yi magana akan mayan ayukan da Yahweh yayi.