ha_tq/1ch/12/23.md

184 B

Menene yasa dukan yan yaƙi suka zo wurin Dauda a Hebron?

Sun zo wurin sa ne a Hibron don su tamake shi ne don ya karbi mukin daga wurin sarki saul wanda wannan shine nufin Yahweh.