# Menene yasa dukan yan yaƙi suka zo wurin Dauda a Hebron? Sun zo wurin sa ne a Hibron don su tamake shi ne don ya karbi mukin daga wurin sarki saul wanda wannan shine nufin Yahweh.