ha_tq/1ch/12/16.md

279 B

Wane kashedi ne Dauda yaba mutanen Bilyaminu da kuma Yahuza alokacin da suka zo wurin kagara sa?

Dauda ya faɗa masu cewa zasu iya shiga idan sunzo da salama ne, amma idan sun zo don cin amanasa ne ga makiyen sa, to za gaya wa Allah ya tsawa ta musu tunda ba yi wani lafi ba.