ha_tq/1ch/09/17.md

264 B

A lokacin da ya wuce wane aikin ne masu tsaron kofa ke yi?

Masu tsaron kofar a lokacin da ya wuce waddanda ke daga gabas a wajen sansanin jikokin lavi ne

Menene aikin ƙabilar Korah?

Ƙabilar Korah suna tsaron aikin haikali, da kuma inda Yahwweh yake zama.