# A lokacin da ya wuce wane aikin ne masu tsaron kofa ke yi? Masu tsaron kofar a lokacin da ya wuce waddanda ke daga gabas a wajen sansanin jikokin lavi ne # Menene aikin ƙabilar Korah? Ƙabilar Korah suna tsaron aikin haikali, da kuma inda Yahwweh yake zama.