ha_tq/1ch/09/28.md

228 B

Menene ainahin aikin da aka ba Leviyawa?

Waɗansu daga cikin laviyawan aka ba nauyin kayan aikin haikali waɗansu kuma aka ba nauyin kula da wuri mai-tsarki da gari mai labki da ruwan anab da mai da luban da kuma kayan yaji.