# Menene ainahin aikin da aka ba Leviyawa? Waɗansu daga cikin laviyawan aka ba nauyin kayan aikin haikali waɗansu kuma aka ba nauyin kula da wuri mai-tsarki da gari mai labki da ruwan anab da mai da luban da kuma kayan yaji.