ha_tq/1ch/12/19.md

180 B

Me yasa filistiyawa suka kori Dauda a lokacin da Dauda ya faɗa masu da yaƙi akan saul?

Filistiyawan na tsoron cewa zai dawo asu tare da saul kuma suna tsoron rasa rayukan su.