# Me yasa filistiyawa suka kori Dauda a lokacin da Dauda ya faɗa masu da yaƙi akan saul? Filistiyawan na tsoron cewa zai dawo asu tare da saul kuma suna tsoron rasa rayukan su.