ha_tq/1ch/13/12.md

247 B

A ina Dauda ya ajiye akwatin alkawarin a lokacin da ya ji tsoron Allah?

Dauda ya kai akwatin alkawarin Allah zuwa gidan Obededom Gittite.

Menene Yahweh ya yi wa gidan Obededom?

Yahweh ya albarkaci gida Obededom da duka abin da yake da shi.