# A ina Dauda ya ajiye akwatin alkawarin a lokacin da ya ji tsoron Allah? Dauda ya kai akwatin alkawarin Allah zuwa gidan Obededom Gittite. # Menene Yahweh ya yi wa gidan Obededom? Yahweh ya albarkaci gida Obededom da duka abin da yake da shi.