ha_tq/1ch/16/12.md

182 B

Menene zuriya Israila, zaɓaɓiyar Yahweh , ya kamata su tuna akan Yahweh Allahn su?

Ya kamata su tuna mayan abubuwan da Yahweh ya yi, da mu'ujizai da kuma umurmin daga bakin sa.