# Menene zuriya Israila, zaɓaɓiyar Yahweh , ya kamata su tuna akan Yahweh Allahn su? Ya kamata su tuna mayan abubuwan da Yahweh ya yi, da mu'ujizai da kuma umurmin daga bakin sa.