ha_tq/1ch/12/21.md

189 B

Ta yaya ne mutanen manasa waddanda suka zama shuwagabanni a cikin mayaƙan Dauda suka taimake shi?

Mutanen Manassa masu yaƙi ne waɗanda suka taimaki Dauda ta wajen yaƙi taron mahara.