ha_tq/1ch/11/18.md

420 B

Menene manyan Jarumawan Dauda suka yi don cin ma burin Dauda?

Mayan jarumawan uku sun kutsa cikin jarumawan filistiyawa suka ɗebo masa ruwa daga cikin rigiyar ta kusa da betlehem suka kawo masa.

Menene yasa Dauda ya ƙi shan ruwan da jarumawan suka debo masa daga rigiyar da a baitalami lokacin cin da suka kasadar da kasu don su samo masa ruwan?

Saboda kasadar da waɗan nan kasadar da jaruman nan uku suka yi.