ha_tq/1ch/14/13.md

193 B

Daga ina ne Allah ya ce wa Dauda ya faɗa wa filistiyawa a lokacin da suka kewaye kwarin?

Allah ya ce ma Dauda ce wa ya zagaye filistiyawa ta daga bayansu sai su shigo ma su ta kan itatuwa.