ha_tq/1ch/14/10.md

313 B

Menene ansar da Yahweh ya ba Dauda alokacin Dauda ya yi tanbaya ko zai iya faɗa wa filistiyawa?

Yahweh ya ce masa ka faɗa masu don hakika ya bada su a hannun Dauda.

Menene Dauda umurta a yi ma duka Allolin da filistiyawa suka bari?

Dauda ya bada umurni da cewa a ƙone Allohlin da filistiyawa suka bari.