ha_tq/1ch/14/10.md

8 lines
313 B
Markdown

# Menene ansar da Yahweh ya ba Dauda alokacin Dauda ya yi tanbaya ko zai iya faɗa wa filistiyawa?
Yahweh ya ce masa ka faɗa masu don hakika ya bada su a hannun Dauda.
# Menene Dauda umurta a yi ma duka Allolin da filistiyawa suka bari?
Dauda ya bada umurni da cewa a ƙone Allohlin da filistiyawa suka bari.