# Menene ansar da Yahweh ya ba Dauda alokacin Dauda ya yi tanbaya ko zai iya faɗa wa filistiyawa? Yahweh ya ce masa ka faɗa masu don hakika ya bada su a hannun Dauda. # Menene Dauda umurta a yi ma duka Allolin da filistiyawa suka bari? Dauda ya bada umurni da cewa a ƙone Allohlin da filistiyawa suka bari.