ha_tq/1ch/10/09.md

156 B

Menene Filistiyawa suka yi da gangar jikin saul?

Filistiyawan tuɓe shi suka sa kayan yaƙin sa a haikalin Allahnsu suka kuma kafa kan sa a gidan Dagon.