# Menene Filistiyawa suka yi da gangar jikin saul? Filistiyawan tuɓe shi suka sa kayan yaƙin sa a haikalin Allahnsu suka kuma kafa kan sa a gidan Dagon.