ha_tq/1ch/16/01.md

285 B

Menene Israilawa suka ba ma Allah bayan sun sa akwatin alkawarin a wuri da Dauda ya shirya?

Sun bada Hadayar ƙonawa da kuma hadayyu na salama?

Menene Dauda ya ba kowa iyali daya gama samasu albarka acikin suna Yahweh?

Dauda ya raba musu gurasa, nama, da kuma dunƙulen zabibi.