# Menene Israilawa suka ba ma Allah bayan sun sa akwatin alkawarin a wuri da Dauda ya shirya? Sun bada Hadayar ƙonawa da kuma hadayyu na salama? # Menene Dauda ya ba kowa iyali daya gama samasu albarka acikin suna Yahweh? Dauda ya raba musu gurasa, nama, da kuma dunƙulen zabibi.