ha_tq/1ch/14/15.md

248 B

Wane motsi ne Dauda zai ji kafin ya faɗa wa filistiyawa da karfi?

Dauda zai ji motsi a cikin a cikin itatuwan da Iska ke kaɗawa.

Menene Yahweh ya saa mutane suka yi da suka ji darajar Dauda?

Yahweh ya sa dukkan al'ummai suka ji tsoron sa.