# Wane motsi ne Dauda zai ji kafin ya faɗa wa filistiyawa da karfi? Dauda zai ji motsi a cikin a cikin itatuwan da Iska ke kaɗawa. # Menene Yahweh ya saa mutane suka yi da suka ji darajar Dauda? Yahweh ya sa dukkan al'ummai suka ji tsoron sa.