ha_tq/1ch/09/01.md

372 B

A ina ne aka rubuta asalin Israilawa?

An rubuta tarihin Israilawa a cikin litafin sarakuna Israila.

Menene dalilin da yasa aka kai yahuza bauta a Babila?

An kai yahuza bauta a Babila saboda zunuba su.

Waɗɗanne mutane ne suka fara zama a biranen su?

Wadanda suka fara zama a biranen su sune wadansu Israilawa, firistoci, Laviyawa da kuma masu hidimar haikali.