ha_tq/1ch/09/01.md

12 lines
372 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# A ina ne aka rubuta asalin Israilawa?
An rubuta tarihin Israilawa a cikin litafin sarakuna Israila.
# Menene dalilin da yasa aka kai yahuza bauta a Babila?
An kai yahuza bauta a Babila saboda zunuba su.
# Waɗɗanne mutane ne suka fara zama a biranen su?
Wadanda suka fara zama a biranen su sune wadansu Israilawa, firistoci, Laviyawa da kuma masu hidimar haikali.