# A ina ne aka rubuta asalin Israilawa? An rubuta tarihin Israilawa a cikin litafin sarakuna Israila. # Menene dalilin da yasa aka kai yahuza bauta a Babila? An kai yahuza bauta a Babila saboda zunuba su. # Waɗɗanne mutane ne suka fara zama a biranen su? Wadanda suka fara zama a biranen su sune wadansu Israilawa, firistoci, Laviyawa da kuma masu hidimar haikali.