ha_tq/1ch/15/01.md

322 B

Su wanene kaɗai Dauda yace Yahweh ya zaɓa cewa sune zasu iya daukar akwatin alkawarin?

Leviyawa ne kaɗai Yahweh ya zaɓa su dauki akwatin alkawarin.

A kan menene aDauda ya tara duka Israila a Urshalima?

Dauda ya tara dukan su don a fitar d akwatin alkawarin Yahweh zuwa wurin da ya shirya ma akwatin alƙawarin.