ha_tq/1ch/15/01.md

8 lines
322 B
Markdown

# Su wanene kaɗai Dauda yace Yahweh ya zaɓa cewa sune zasu iya daukar akwatin alkawarin?
Leviyawa ne kaɗai Yahweh ya zaɓa su dauki akwatin alkawarin.
# A kan menene aDauda ya tara duka Israila a Urshalima?
Dauda ya tara dukan su don a fitar d akwatin alkawarin Yahweh zuwa wurin da ya shirya ma akwatin alƙawarin.