# Su wanene kaɗai Dauda yace Yahweh ya zaɓa cewa sune zasu iya daukar akwatin alkawarin? Leviyawa ne kaɗai Yahweh ya zaɓa su dauki akwatin alkawarin. # A kan menene aDauda ya tara duka Israila a Urshalima? Dauda ya tara dukan su don a fitar d akwatin alkawarin Yahweh zuwa wurin da ya shirya ma akwatin alƙawarin.