ha_tq/1ch/13/01.md

361 B

Wanene ya shawarta kafin ya iya wa mutanen magana?

Ya yi shawara da shuwagabannin shugabanin Israila.

Menene yasa tarom mutanen suka yarda za su saurare Dauda, ya aika da sakp ko ina a Israila suka kuwa shigs tare da Dauda u ka dawo da akwatin alkawari a Israila?

Taron mutanen suka yarda da wannan zancen saboda su sun ga suna da gaskiya a idon mutane.