# Wanene ya shawarta kafin ya iya wa mutanen magana? Ya yi shawara da shuwagabannin shugabanin Israila. # Menene yasa tarom mutanen suka yarda za su saurare Dauda, ya aika da sakp ko ina a Israila suka kuwa shigs tare da Dauda u ka dawo da akwatin alkawari a Israila? Taron mutanen suka yarda da wannan zancen saboda su sun ga suna da gaskiya a idon mutane.