ha_tq/1ch/10/07.md

198 B

Menene mutanen Israila suka ce za su yi alokacin da suka ga jaruman sun gudu da kuma saul da yayan sa sun mutu?

Sun gudu suka bar Biranen su, su ka bar filistiyawa suka zo suka zuana tare da su.