ha_tq/1ch/15/13.md

301 B

Don menene firistocin da kuma leviyawa su ka tsarkake kansu?

Sun tsarkake kansu don su dauko akwatin alƙawarin Yahweh, Allahn Israila.

Daga wanene Musa ya sami dokokin daukar akwatin alƙawarin akan kafaɗar Leviyawa da dogayen itace?

Dokokin daukar akwatin alƙawarin an same su daga Yahweh.