# Don menene firistocin da kuma leviyawa su ka tsarkake kansu? Sun tsarkake kansu don su dauko akwatin alƙawarin Yahweh, Allahn Israila. # Daga wanene Musa ya sami dokokin daukar akwatin alƙawarin akan kafaɗar Leviyawa da dogayen itace? Dokokin daukar akwatin alƙawarin an same su daga Yahweh.