ha_tq/1ch/14/03.md

122 B

Menene sakamakon Dauda a lokacin da ya ɗauki fiye da mace ɗaya daga Urshalima?

Dauda ya zama uban yara maza da mata.