ha_tq/1ch/04/39.md

164 B

Menene yasa ya'yan Shimei suka je ta Gedor a gabashin ƙwarin ƙasar?

Suna neman gurin kiwon dabbobinsu, kuma sun kuma sami gurin kiwo mai kyau a yalwace a can.