# Menene yasa ya'yan Shimei suka je ta Gedor a gabashin ƙwarin ƙasar? Suna neman gurin kiwon dabbobinsu, kuma sun kuma sami gurin kiwo mai kyau a yalwace a can.